TRACKSound
Ali Imran: Lecture 113 - Prof. Sani R/lemo
About this track
*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*Darasi Na 113[Surah Āli-ʿImrān: 161]{ وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*25-1-144810-07-20261. Hukuncin yin ci-da-ceto2. Me ya sa aka game maganar hisabi, ba a takaitata ga wanda ya yi guluwwi ba?3. Wanda Allah ya yarda da shi ba zai yi daidai da wanda ya yi fushi da shi ba.4. Girman ni'imar da ke cikin aiko da Annabi (S.A.W)5. Hikimar da ke cikin aiko Annabi (S.A.W) daga jinsin mutane.6. Abubuwan da aka dora wa Annabi (S.A.W) yayin da aka aiko shi.7. Ma'anar Sunnah da ta zo a ayar.
From the album
Hausa Tafseer25 tracks · Track 16Tafseer and Meanings of the Glorious Qur'an in Hausa Language....
→




















