TRACKSound
Ali-Imran: Lecture 114 - Prof. Sani R/lemo
About this track
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 114[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*2-2-144817-07-2026 Yadda duniya ta kasance kafin aiko Annabi (S.A.W). Gazawar addinin Yahudanci da Nasaranci da Budanci da Barhamanci wurin kadaita Allah da bauta. Yadda Larabawa suka kasance game da addini kafin zuwan addini. Yadda daular Rumawa ta kasance na lalacewa a wannan lokacin Yadda daular Sasaniya ta Iranawa ta kasance a wannan lokacin.6. Yadda daular Indiya ta Turawa suka kasance cikin duhun jahilci a wancan lokacin
From the album
Hausa Tafseer25 tracks · Track 18Tafseer and Meanings of the Glorious Qur'an in Hausa Language....
→

















![తీర్థయాత్ర 1 - శ్రీకాళహస్తి [telugu] cover art](https://pbcdn.aoneroom.com/image/2026/02/04/ff0b19c335c34febef0dc5ae8d9ce0bf.png)


