TRACKSound
Ali Imran: Lecture 115 - Prof. Sani R/lemo
About this track
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 115[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*9-2-144824-07-20261. Yadda kabilun Larabawa suka rika yake-yake a tsakanin su kan kankanin abu.2. Wasu daga cikin dabi'un Larabawa game da muzguna wa 'ya 'ya mata.3. Yadda giya da caca da riba da zinace-zinace suka yadu a cikin Larabawa kafin Musulunci.4. Wadanda ake nufi da "muminai" a ayar.5. Me ya sa aka dauko Annabi (S.A.W) daga cikin kabilar Larabawa aka ba shi manzanci.6. Yin Allah-wadai da abin da shugaban kasar Burkina-Faso Ibrahim Traore ya yi na sukar Musulunci
From the album
Hausa Tafseer25 tracks · Track 19Tafseer and Meanings of the Glorious Qur'an in Hausa Language....
→




















