Ali Imran: Lecture 116 - Prof. Sani R/LemoTRACK

Sound

Ali Imran: Lecture 116 - Prof. Sani R/Lemo

53:12 duration0 plays0 favoritesMedium quality
Islam
Play now

About this track

Tafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 116[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*23-2-144807-08-20261. Daga cikin dalilan da suka sa Allah ya aiko Annabi (S.A.W) daga cikin Larabawa.- kasancewar su masu dangantuwa da Annabi Ibrahim (A.S)- Rashin tasirantuwar su da manyan addinai na wannan zaman in- kasancewar su al'ummar da ba a taba yi musu mulkin mallaka ba.- kasantuwar su al'ummar da ba su wani ilimi rubutacce a tare da su.- kasancewar su a tsakiyar duniya a wancan lokacin.- kasantuwar su al'umma mai shaja'a marar tsoro.- kasancewar su suna rikar abu da gaske ba sa yi wa rikon laga-laga.- kasancewar su mutane ne masu fadar gaskiya a duk inda suke.- kasantuwar su mutane masu hankali kuma masu hikima.- kasancewar su mutane masu kaifin da karfin kwakwalwa.

From the album

Hausa Tafseer album coverHausa Tafseer25 tracks · Track 24

Tafseer and Meanings of the Glorious Qur'an in Hausa Language....

→

More By IlmQS...

You may also like